SHARE

Kewa Lyrics by Auta Waziri

SHARE

Auta Waziri Lyrics

'Kewa' is a top charting song by Northern Nigerian singer Auta Aaziri, the song's lyrics are available. below.

Kewa Lyrics by Auta Waziri
Kewa Cover

Auta Waziri - Kewa Lyrics

Auta Waziri kuke ji Malam
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (masoyiya)
Kewa (kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar aminiya
Abokiyar shawara

Ke ce kin dara
Kin san in ba ga ke ba
Sai in hakura
Ki bani yar dama
A san da ni nima
Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya
Ki kauda yan gulma
Irinki ke nema
Suna ta shan fama
Sun zaga ko ina

Mace ba aiba kece
A ido riba kece
Kuma kin san mundace
A kanki na zauce
Magana daya (ba shakka)
Bude kanjin ka
Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
Bakya fushi
Ki murmushi
Dan sanki na shiga rai na

Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na
Nasan kina da buri
Kuma sannan kina da tsarin ki
Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki
Farar tumfafiya ta daban cikin mata
A sanki nai rata a kanki na gane kai na
Kece naiwa alkawari
Mace daya kuma kin zarce dari
Kinzam min bangon sikari ko a ina kece
Sirrin ciki yazo fili

Kin iya ado da dan kwali
Mai kyan ido da sa kwalli
An iya maki zanen lallai
Tunda na sameki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka
Ashe fatan da nakewa wasu watarana zai bika
So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
So akwai tsada

Sanyi sai randa
Shanu ke huda
Furar mu nai damu
Nai nasarar samun ki
Bar ni na zam jigon ki
Zan boye sirrinki ba ran da zan tona
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (Masoyiya)
Kewa (Kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya

Liked 'Kewa' Lyrics by Auta Waziri? Explore Other Latest Music Lyrics Here

Get Fresh updates as they drop via Twitter and Facebook

Related

ADVERTISEMENT