SHARE

Aure (Remix) Lyrics by Emteey Shmurda Ft Boyskido

SHARE

Emteey Shmurda and Boyskido Lyrics

With infectious hooks and catchy melodies, Aure Remix by Emteey Shmurda featuring Boyskido is bound to uplift your spirits and make you move to the rhythm, check out the song's lyrics below.

Cover art for Aure Remix by Emteey Shmurda featuring Boyskido
Aure Remix Cover Art

Emteey Shmurda & Boyskido - Aure (Remix) Lyrics

Yaraye-iye
Oh woah, woah, woah
Yeah-yeah
Oh woah
Emini Boyskido (oh yeah, yes, ahh)

Assalamu alaikum (ahh yeah)
Yarinya juyo (juyo)
So zaki bani (bani)
Dan Allah miko (miko)
Ajiya za na baki (ahh yeah)
Zuciya ta ungo (ungo)
Gaki kyau hali (eh yeah)
Ai yaraye (eh yeah)

Na lura
Kece ruhi na
Buri na
A kawo ki daki na

Buga mun ganguna
Aure yau an dora
Ni da ke zamu zauna
Sai ki bini muje, gida-gida
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na

Kwalliya tsaf-tsaf
Anko ya dinku gaba daya
All my friends and family sun fito gaba daya
Kira mai canji
Ban Dollar bundle guda daya
Ayeh oh wo wo
Ayeh wo, wo, wo

Kece a zuciya
Sarauniya ga dukiya na
Yau auren mu na matsu kizo gida na

Buga mini ganguna
Aure yau an dora
Ni da ke zamu zauna
Sai ki bini muje, gida (gida)
Oh aure iye, aure
Aure na, na, na, na
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na

Na saba da ke
Na aminta da ke
Soyayya da ke
Zaki kamar rake
Baby bude min kofa ta zuciyar ki
Nuna min hanya na zo gabanki

Na lura
Kece ruhi na
Buri na
A kawo ki daki na

Buga mun ganguna
Aure yau an dora
Ni da ke zamu zauna
Sai ki bini muje, gida-gida
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na

Jani muje sama, sama, sama, sama
Jani muje kasa, kasa, kasa, kasa

Mai ganga na gode
Emteey ya gode ai
Sama, kasa, sama, sama
Ai! Yaraye iye

Buga mini ganguna
Aure yau an dora
Ni da ke zamu zauna
Sai ki bini muje, gida-gida
Oh Aure iye, aure
Aure na, na, na, na
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na

Buga mini ganguna
Aure yau an dora
Ni da ke zamu zauna
Sai ki bini muje, gida-gida
Oh Aure iye, aure
Aure na, na, na, na
Aure iye, aure
Aure na, na, na, na

Eh yeah
Eh yeah
Ai yaraye iye (oh woah, woah, woah)
Eh yeah
Eh yeah

Ai yaraye iye (aure)
Eh yeah
Eh yeah
Ai yaraye iye (aure)
Eh yeah
Eh yeah
Ai yaraye iye

Explore lyrics from other music genres here

Get Fresh updates as they drop via X and Facebook

Related

ADVERTISEMENT