Fiona Lyrics by SAGY GEE

SAGY GEE Lyrics
“Fiona” by SAGY GEE is a romantic love song centered on devotion, admiration, and commitment. The lyrics express a man’s desire to make a woman his lifelong partner, promising to treat her like royalty and stand by her no matter the cost.

SAGY GEE - Fiona Lyrics
Yan mata zo ki bude mini kofa
Am just tryna make you my fiona
Sagy gee shine sunana
Soyayya dani dake mutu karaba
Girl I'll treat you like a queen I call you gimbiya
Keh kikasa gentleman ya fara soyayya
In zanzo wurin ki zana zo da tsaraba
Kiyyi ado ki daura kallabi kidan jira
My baby fresh in and out just like kankana
Dijan galata mai gari
Ki tako a hankali
Soyayya in babu keh tho fah zana sha wuya
Oh gimbiya tah akanki bani kwana
Soyayya in babu keh ni banso nai
Kar kiji komai akanki zani soma
Soyayya dani dake har mutu karaba
Oh gimbiya tah akanki bani kwana
Soyayya in babu keh ni banso nai
Kar kiji komai akanki zani soma
Soyayya dani dake har mutu karaba
Yan mata zo ki bude mini kofa
Am just tryna make you my fiona
For your love I can fight like a soldier
She likes to ball she's a fan of Barcelona
Sai dake Sai dake ni zanso a bani keh
Sai dake ni zanso a bani keh
Soyayya dani dake mutu karaba
Girl I'll treat you like a queen I call you gimbiya
Keh kikasa gentleman ya fara soyayya
In zanzo wurin ki zana zo da tsaraba
Oh gimbiya tah akanki bani kwana
Soyayya in babu keh ni banso nai
Kar kiji komai akanki zani soma
Soyayya dani dake har mutu karaba
Oh gimbiya tah akanki bani kwana
Soyayya in babu keh ni banso nai
Kar kiji komai akanki zani soma
Soyayya dani dake har mutu karaba
Soyayya dani dake mutu karaba
Girl I'll treat you like a queen I call you gimbiya
Keh kikasa gentleman ya fara soyayya
In zanzo wurin ki zana zo da tsaraba
Check Lyrics of latest songs here, and get fresh updates as they drop via X and Facebook




