
OG Abbah Lyrics
“Wayyo Allah Na” by OG Abbah is a reflective street anthem centered on struggle, survival, and seeking God’s protection in a harsh world, read the lyrics below.
OG Abbah - Wayyo Allah Na Lyrics
Ahh
O.G Abba ne
Boza presido, set set set
Abdul on the beat
Dj Abdul akan kida
Samun kudi bayan ansha wuya akwai dadi
Inkanada kudi, kanada aboki
Akasin haka,inka wuche, Suma tsaki
Cikinnan akwai addu'a
Bana tsoron Baki
Toh, toh, toh
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah n
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayyo Allah na, wani abu ne ke damuna
Nina Dafa, kuma ya nuna
Nakusa dani yake zagina
Chachacha bayan Idona
Ni zaginsu baya damuna
Barsu suyi, ko a rigana
Your Para no concern me
I dey my dey, na they dey find me
Ali yasan Ali
Ganewa sai mai hankali
Kutuma bura'uba
Yau akwai bura'uba
Ban balagaba Amma sai jaraba
In abinchin akwai dadi, sai na taba
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Duniya na ban tsoro
Kasamu kudin ka, kawai Ka kashe
Kar Ka bari su kashe maka
Sanda kake nema ba mai tayamaka
Ruwa na dukanka, Suko suna daka
Inbaka chi ba, su chi maka
Kaida kudinka kana haka
Abuma sai ansiya maka
Inkasamu kawai Ka kashe
Kutuma Bura'uba
Yau akwai bura'uba
Ban balagaba Amma sai jaraba
In abinchin akwai dadi sai na taba
Kutuma bura'uba
Yau akwai bura'uba
Ban balagaba Amma sai jaraba
In abinchin akwai dadi sai na taba
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Wayyo Allah, wayyo Allah na
Duniya na ban tsoro
Boza Presido
Check Lyrics of latest songs here, and get fresh updates as they drop via X and Facebook